Logo
Logo
Koya
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Koya +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaKoyaHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Ma'aikatar Derek Prince. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLasisiTaswirar Yanar Gizo
            Cikakkiyar Musanya | Derek Prince Ministries

            Trending Resources

            Shahararrun koyarwa suna yin tasiri a yau

            Addua Domin Gwamnati
            Addu'a Domin Gwamnati
            *Read

            Akwai Harsuna

            Addu'a Domin Gwamnati

            Wasikar Koyarwa

            Koyi yadda Krita za su iya yin tasiri a kan alʻamuran duniya domin ɗaukakar Allah ta wurin yin addu'a da karɓar alƙawur

            Furta Kalmar Allah
            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu
            *Listen*Read

            Akwai Harsuna

            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Nazari

            Ta yaya za mu ci nasara a kan jiki? Allah yana ba mu iko ta wurin Ruhunsa amma dole ne mu zaɓi mu yi amfani da shi.

            Furta Kalmar Allah
            Sanannun alamomin La'ana
            *Read

            Akwai Harsuna

            Sanannun alamomin La'ana

            Nazari

            Akwai wasu maimaitattun wahalhalu a cikin iyalinka? Koyi alamomi bakwai na la'ana da kuma yadda Yesu yake 'yantar da kai...

            Furta Kalmar Allah
            Yantuwa daga Kunya
            *Read

            Akwai Harsuna

            Yantuwa daga Kunya

            Nazari

            Shin, kana fama da kunya? Yesu ya jure wahalar Gicciye, ya dauki kunyarmu da radadinmu domin mu sami 'yanci.

            Furta Kalmar Allah
            Kula da Matalauta
            *Read

            Akwai Harsuna

            Kula da Matalauta

            Nazari

            Yadda muke bi da matalauta yana bayyana abin da ke cikin zuciyarmu. Littafi Mai Tsarki ya ce ba su taimako rance ne kai ...

            Furta Kalmar Allah
            Tarayya Tare da Yesu
            *Read

            Akwai Harsuna

            Tarayya Tare da Yesu

            Nazari

            Almasihu ya ɗauki matsayinmu domin mu sami nasa matsayin. An rayar da mu, an tashe mu, kuma an zaunar da mu tare da Shi ...

            Furta Kalmar Allah
            Mai bada Albarkar
            *Read

            Akwai Harsuna

            Mai bada Albarkar

            Nazari

            Wani bawan da ba a ambaci sunansa ba a cikin littafin Farawa ya bayyana aikin Ruhu Mai Tsarki wajen kawo mana gadonmu da...

            Furta Kalmar Allah
            Alherin Allah a fannin Kuɗi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Alherin Allah a fannin Kuɗi

            Nazari

            Yaya alherin Allah yake aiki? Kyauta ce da ake karba ta wurin bangaskiya ga Yesu Almasihu, wadda ba za a taba samunta ta...

            Furta Kalmar Allah
            Albarka ta kowane Sashi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Albarka ta kowane Sashi

            Nazari

            Kristi ya fanshe mu domin mu sami albarkar Ibrahim. Dubi yadda Ruhu Mai Tsarki yake gudanar da wannan kyauta.

            Furta Kalmar Allah
            Fansa daga La'ana
            *Read

            Akwai Harsuna

            Fansa daga La'ana

            Nazari

            Me ya faru a haƙiƙa a kan Gicciye? Kristi ya ɗauki la'anar da mu ka cancanta domin ya ba mu albarkar Allah ta wurin bang...

            Abubuwan da aka Bayyana

            Sabbin albarkatun da aka nuna yau da kullun

            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Cikakkiyar Musanya

            Cikakkiyar Musanya

            Derek Prince

            Derek Prince

            A So
            Raba
            Hausa

            Akwai Harsuna

            Gabatar da Shaida

            Tayi

            Bayar

            Published: 2008

            Last Updated: September 2026

            Read Time: 2

            Yesu ya zama mai tawaye a madadinmu, yana ɗaukar dukan nauyin zunubinmu da kunyarmu a kan Gicciye. Ta wurin wannan musayar ta allahntaka, dukan albarkun cikakkiyar biyayyarsa yanzu ana ba mu su kyauta idan dai kawai za mu yi imani.

            "Dukanmu muna kama da tumakin da suka ɓace; kowannenmu ya kama hanyarsa." (Ishaya 53:6)

            Ana iya taƙaita wannan ayar a cikin kalma ɗaya: tawaye. Wannan shi ne zunubin gama gari na dukan ʻyan adam. Annabin ya ci gaba da cewa, "Sai Ubangiji ya sa hukuncin laifin mu duka ya auko kansa [Yesu]" (aya ta 6). Kalmar laifi (a Ibraniyanci, avon) na nufin "tawaye," "hukuncin tawaye," da kuma "dukan munanan sakamakon tawaye." A kan gicciye, Yesu—wanda ya maye gurbinmu, Adamu na ƙarshe—ya zama ɗan tawaye da tawayen mu ya kuma jimre dukan munanan sakamakon tawayen.

            Wannan ita ce ƙofar zuwa gidan wadatar Allah, idan za mu iya riƙe ta. Wannan ita ce musayar: Yesu ya ɗauki dukan hukuncin da ya cancanci tayarwar mu saboda dukan alherin da ya cancanta—saboda cikakkiyar biyayyarsa—da aka ba mu. Ko da ta wace fuska muka dubi wannan musayar, cikakkiya ce. An hukunta Yesu domin a gafarta mana. An yi masa rauni domin a warkar da mu. Ya ɗauki zunubanmu domin mu yi tarayya cikin adalcinsa. Ya mutu da mutuwar mu domin mu sami ransa. An mai da shi la'ana domin mu sami albarka. Ya jure da talaucinmu domin mu sami yalwar Sa. Ya ɗauki kunyarmu domin mu sami ɗaukakarsa. Ya jure ƙiyayyarmu domin mu sami amincewarsa.

            Ka dubi hoton ɗan tawayen a kan gicciye a cikin tunanin ka ka kuma san cewa kai ne ɗan tawayen nan—hakika, kai ya kamata a rataye. Amma Yesu ya maye gurbinka. Ba tawayenka kawai ya ɗauka ba, har ma da dukan munanan sakamakonsa domin ka sami dukan albarku na cikakkiyar biyayyarsa. Wannan aikin alheri ne. Ba za ka iya samun sa ba, ba ka cancance shi ba, kuma ba na ka ba ne. Akwai hanya ɗaya kacal ta karɓar, kuma ita ce ta wurin bangaskiya. Ka gaskata kawai.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda aikinka a kan gicciye. Ina furta cewa Yesu ya mutu da mutuwa ta domin in sami ransa. Amin.

            Nayi Sallah
            A So
            Raba
            Expand Content
            Ad Image

            Zazzagewar Kyauta

            Ana samun wannan ibada don saukewa, bugawa da rabawa don amfanin kai ko coci.

            Zazzage PDF

            Lambar: WD-B097-119-HAU

            Kyauta
            Bayar
            Ba da Ra'ayin ku