Logo
Logo
Koya
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Koya +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaKoyaHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Ma'aikatar Derek Prince. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLasisiTaswirar Yanar Gizo
            Fansa daga La'ana | Derek Prince Ministries

            Trending Resources

            Shahararrun koyarwa suna yin tasiri a yau

            Addua Domin Gwamnati
            Addu'a Domin Gwamnati
            *Read

            Akwai Harsuna

            Addu'a Domin Gwamnati

            Wasikar Koyarwa

            Koyi yadda Krita za su iya yin tasiri a kan alʻamuran duniya domin ɗaukakar Allah ta wurin yin addu'a da karɓar alƙawur

            Furta Kalmar Allah
            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu
            *Listen*Read

            Akwai Harsuna

            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Nazari

            Ta yaya za mu ci nasara a kan jiki? Allah yana ba mu iko ta wurin Ruhunsa amma dole ne mu zaɓi mu yi amfani da shi.

            Furta Kalmar Allah
            “Alƙawarin Ubana”
            *Read

            Akwai Harsuna

            “Alƙawarin Ubana”

            Nazari

            Ruhu Mai Tsarki shi ne babban alkawarin Allah, kyauta ce da ake karɓa ta wurin bangaskiya, wadda kuma aka saya da jinin ...

            Furta Kalmar Allah
            Samun Rai Madawwami
            *Read

            Akwai Harsuna

            Samun Rai Madawwami

            Nazari

            Ta yaya za mu 'yantu daga zunubi? Koyi yadda haɗinmu da Almasihu a cikin mutuwarsa da tashinsa daga matattu ke karya iko...

            Furta Kalmar Allah
            Wadatar Sa
            *Read

            Akwai Harsuna

            Wadatar Sa

            Nazari

            Yesu ya zama matalauci domin ku zama mawadata. Wannan ya wuce batun kudi kawai; batun rayuwa ne a cikin yalwarsa.

            Furta Kalmar Allah
            Yantuwa daga Kunya
            *Read

            Akwai Harsuna

            Yantuwa daga Kunya

            Nazari

            Shin, kana fama da kunya? Yesu ya jure wahalar Gicciye, ya dauki kunyarmu da radadinmu domin mu sami 'yanci.

            Furta Kalmar Allah
            Ɓoye tare da Kristi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Ɓoye tare da Kristi

            Nazari

            Gicciye shi ne ƙofa zuwa mazaunin ɓoye na Maɗaukaki, inda rayuwarka take a ɓoye tare da Almasihu cikin Allah.

            Furta Kalmar Allah
            Fansa daga La'ana
            *Read

            Akwai Harsuna

            Fansa daga La'ana

            Nazari

            Me ya faru a haƙiƙa a kan Gicciye? Kristi ya ɗauki la'anar da mu ka cancanta domin ya ba mu albarkar Allah ta wurin bang...

            Furta Kalmar Allah
            Albarka ta kowane Sashi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Albarka ta kowane Sashi

            Nazari

            Kristi ya fanshe mu domin mu sami albarkar Ibrahim. Dubi yadda Ruhu Mai Tsarki yake gudanar da wannan kyauta.

            Furta Kalmar Allah
            Farin Cikin Da Aka sa A Gabansa
            *Read

            Akwai Harsuna

            Farin Cikin Da Aka sa A Gabansa

            Nazari

            Yesu ya jimre wa kunyar gicciye saboda farin cikin da aka sa a gabansa. Wannan farin cikin kuwa shi ne na kawo ku zuwa g...

            Abubuwan da aka Bayyana

            Sabbin albarkatun da aka nuna yau da kullun

            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Fansa daga La'ana

            Fansa daga La'ana

            Derek Prince

            Derek Prince

            A So
            Raba
            Hausa

            Akwai Harsuna

            Gabatar da Shaida

            Tayi

            Bayar

            Published: 2008

            Last Updated: September 2026

            Read Time: 2

            A kan Gicciye, wata musaya mai tsarki ta faru wadda idanunmu na zahiri ba za su taba gani ba. Almasihu ya dauki la'anar Shari'a da muka cancanta a kansa, domin mu sami albarkar Ibrahim da aka yi alkawarinta ta wurin bangaskiya gare Shi.

            Bari mu dubi yanayi da kuma iyakar fansarmu ta wurin Kristi. Ayar mu ta yau ita ce Galatiyawa 3:13–14:

            "Kristi ya fanshe mu daga la'anar nan ta Shari'a, da ya zama abin la'ana saboda mu—domin a rubuce yake cewa, 'Duk wanda aka kafa a jikin itace La'ananne ne '— an yi wannan kuwa domin albarkar nan da aka yi wa Ibrahim ta saukar wa al'ummomi ta wurin Kristi Yesu, mu kuma ta hanyar bangaskiya mu sami Ruhun nan da aka yi alƙawari."

            A nan Bulus yana magana a kan dokar Musa, wadda aka yi cikakken bayanin ta a cikin littafin Kubawar Shari'a, inda Allah ya ce duk wanda aka kashe ta hanyar ratayewa a kan itace la'ananne ne. Kalmar itace kuma tana nufin wani itacen da ake yin giciye da shi. Shaidar cewa irin wannan mutumin na ƙarƙashin la'ana shi ne cewa yana rataye a kan itace a bainar jama’a.

            Domin a fanshe mu daga la'anar shari'a, Kristi ya zama la'ana a madadin mu. An nuna wannan a fili lokacin da aka rataye shi a kan gicciye. Ya zama dole a gare shi ya zama la'ana domin la’anar Allah na kan dukan zunubi da rashin biyayya ga Allah.

            Asirin abin da ya faru a kan gicciye shi ne cewa akwai musayar da Allah ya shirya—wani abu ne da ido na halitta ba zai iya gani ba, amma ana iya fahimtar sa ne kawai ta wajen bayyanawar Allah ta wurin Ruhu Mai Tsarki da kuma Littafi Mai Tsarki. Kristi ya zama la'ana—Ya ɗauki la'anar saboda zunubin mu da kuma rashin biyayya—saboda mu, kuma, ta wurin bangaskiyarmu a gare shi, mu sami damar samun albarkar da ta ke tasa ta wurin biyayyar Sa marar zunubi.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda aikin ka a kan gicciye. Ina furta cewa domin a fanshe ni daga la'anar shari'a, Kristi ya zama la'ana a madadi na. An maida Yesu la'ana domin in shiga cikin albarkar. Amin.

            Nayi Sallah
            A So
            Raba
            Expand Content
            Ad Image

            Zazzagewar Kyauta

            Ana samun wannan ibada don saukewa, bugawa da rabawa don amfanin kai ko coci.

            Zazzage PDF

            Lambar: WD-B097-121-HAU

            Kyauta
            Bayar
            Ba da Ra'ayin ku