Logo
Logo
Koya
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Koya +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaKoyaHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Ma'aikatar Derek Prince. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLasisiTaswirar Yanar Gizo
            Samun Ɗaukakar Sa | Derek Prince Ministries

            Trending Resources

            Shahararrun koyarwa suna yin tasiri a yau

            Addua Domin Gwamnati
            Addu'a Domin Gwamnati
            *Read

            Akwai Harsuna

            Addu'a Domin Gwamnati

            Wasikar Koyarwa

            Koyi yadda Krita za su iya yin tasiri a kan alʻamuran duniya domin ɗaukakar Allah ta wurin yin addu'a da karɓar alƙawur

            Furta Kalmar Allah
            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu
            *Listen*Read

            Akwai Harsuna

            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Nazari

            Ta yaya za mu ci nasara a kan jiki? Allah yana ba mu iko ta wurin Ruhunsa amma dole ne mu zaɓi mu yi amfani da shi.

            Furta Kalmar Allah
            Cika Sharuɗɗan Allah
            *Read

            Akwai Harsuna

            Cika Sharuɗɗan Allah

            Nazari

            Ba za mu iya samun alherin Allah ta wurin kokarinmu ba, amma dole ne mu cika sharuddansa. Koyi abin da ake nufi da zama ...

            Furta Kalmar Allah
            Tarayya Tare da Yesu
            *Read

            Akwai Harsuna

            Tarayya Tare da Yesu

            Nazari

            Almasihu ya ɗauki matsayinmu domin mu sami nasa matsayin. An rayar da mu, an tashe mu, kuma an zaunar da mu tare da Shi ...

            Furta Kalmar Allah
            Kula da Matalauta
            *Read

            Akwai Harsuna

            Kula da Matalauta

            Nazari

            Yadda muke bi da matalauta yana bayyana abin da ke cikin zuciyarmu. Littafi Mai Tsarki ya ce ba su taimako rance ne kai ...

            Furta Kalmar Allah
            Alherin Allah a fannin Kuɗi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Alherin Allah a fannin Kuɗi

            Nazari

            Yaya alherin Allah yake aiki? Kyauta ce da ake karba ta wurin bangaskiya ga Yesu Almasihu, wadda ba za a taba samunta ta...

            Furta Kalmar Allah
            “Raina Kunya”
            *Read

            Akwai Harsuna

            “Raina Kunya”

            Nazari

            Domin farincikin da aka sa a gabansa, Yesu ya jimre wa gicciye. An yi masa ba’a, an tuɓe masa tufafi, kuma ya ɗauki babb...

            Furta Kalmar Allah
            Rai Madawwami, A Yalwace
            *Read

            Akwai Harsuna

            Rai Madawwami, A Yalwace

            Nazari

            Yesu yana ba da rai mai yalwa da kuma madawwami. Makiyayi Nagari yana ba da cikakken tsaro ga dukan waɗanda suke biye da...

            Furta Kalmar Allah
            Yantuwa daga Kunya
            *Read

            Akwai Harsuna

            Yantuwa daga Kunya

            Nazari

            Shin, kana fama da kunya? Yesu ya jure wahalar Gicciye, ya dauki kunyarmu da radadinmu domin mu sami 'yanci.

            Furta Kalmar Allah
            Mai bada Albarkar
            *Read

            Akwai Harsuna

            Mai bada Albarkar

            Nazari

            Wani bawan da ba a ambaci sunansa ba a cikin littafin Farawa ya bayyana aikin Ruhu Mai Tsarki wajen kawo mana gadonmu da...

            Abubuwan da aka Bayyana

            Sabbin albarkatun da aka nuna yau da kullun

            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Samun Ɗaukakar Sa

            Samun Ɗaukakar Sa

            Derek Prince

            Derek Prince

            A So
            Raba
            Hausa

            Akwai Harsuna

            Gabatar da Shaida

            Tayi

            Bayar

            Published: 2008

            Last Updated: September 2026

            Read Time: 2

            Yesu ya ɗauki mafi zurfin kunyarmu a kansa sa’ad da yake rataye a bayyane kuma ba tare da kariya ba a kan Gicciye. Hadayarsa ita ce cikakken fansa don ya ‘yantar da mu daga abubuwan da suka gabata, kuma ya kawo mu cikin madawwamin darajarsa.

            Menene akasin kunya? Ina ganin abin da ya fi kusa da kishiyar kunya shi ne ɗaukaka.

            "Gama ya kamance shi, shi wanda abu duka dominsa ne, ta wurinsa kuma abu duka ya ke, garin kawo ‘ya’ya da yawa zuwa daraja, shi kamitta shugaban cetonsu ta wurin raɗaɗai,." (Ibraniyawa 2:10)

            Lura, Yesu yana kawo 'ya'ya masu yawa zuwa ga ɗaukaka. Ya ɗauki kunyarmu domin mu sami ɗaukakarsa. Wasunmu na da tarihin zama cikin kunya—cike da abubuwan da ba mu iya magancewa, abubuwan da ke bin mu suna kuma damun mu. Waɗannan munanan tunane tunane marasa kyau da tunane tunane masu zafi suna danne mu a lokutan da muke son bauta wa Allah da kuma yabon sa. Ka tuna cewa Yesu, ya kasance tsirara na tsawon sa’oi uku a kan giciye, ya ɗauki kunyar mu gaba ɗaya domin mu sami ɗaukakar Sa.

            Na taɓa yin magana a Holland a kan yadda Yesu ya ɗauki , sai wata mace 'yar ƙasar Dutch ta aiko mani da shaidarta a matsayin amsarta. Cewa tun tana ƙarama, an ci zarafinta ta hanyar jima'i—ƙungiyar samari masu fyaɗe—ta kuma ci gaba da fuskantar ƙasƙanci ta hanyar jimaʻi. Daga baya, ta yi aure, amma aurenta bai zama da daɗi ba saboda ɓacin rai da ke cikin zuciyarta game da maza. Ta kasa rabuwa da kunyar abin da ta daure da shi. Daga nan sai Ubangiji ya yi wani abin ban mamaki.

            Tana zaune ita kaɗai a ɗakin kwananta, sai ta ga wahayin Yesu a kan giciye, tsirara. Ta fahimci abubuwa biyu: na farko, cewa ya ɗauki kunyarta; na biyu kuma, cewa shi namiji ne. Ko da yake tana da bacin rai ga maza, sai ta fahimci cewa namiji ne ya ɗauki hukuncin kunyarta. Wannan ai kyakkyawan abu ne. Ka yi tunani a cikin zuciyarka cewa Yesu, tsirara a kan giciye, ya sha ba'a da zagi daga masu wucewa. Wannan ne babban dalilin gicciye, kuma Yesu ya jure dukan wannan.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda aikinka a kan gicciye. Ina furta cewa Yesu ya biya hukuncin kunyarmu, domin ya ɗauki kunyata domin in sami ɗaukakarsa. Amin.

            Nayi Sallah
            A So
            Raba
            Expand Content
            Ad Image

            Zazzagewar Kyauta

            Ana samun wannan ibada don saukewa, bugawa da rabawa don amfanin kai ko coci.

            Zazzage PDF

            Lambar: WD-B097-136-HAU

            Kyauta
            Bayar
            Ba da Ra'ayin ku