Koyarwar Littafi Mai Tsarki
Abin da ya sa gudunmuwar ku ke da Muhimmanci
Muna dogara ga gudummawa don aiwatar da aikin mu na duniya na “kaiwa ga waɗanda ba a kai gare su ba, mu koyar da waɗanda ba a koyar ba” domin ɗaukakar Allah. Hidima ce ta ƙauna ga kowa don cika Babban Alkin da Yesu ya bar mana.
Ba da gudummawar ka na taimakawa hidimomin mu na duniya da ƙoƙarin mu na koyar da Littafi Mai Tsarki a duk faɗin ƙasashe, mutune da harsuna.
Sauran Hanyoyin Ba da gudummawa
Ku tuntuɓe mu don ƙarin cikakkun bayanai da wasu hanyoyin da za ku iya ba Ma'aikatar Derek Prince gudummawa a Nigeria.
Tuntube MuBayarwa don Tunawa
Ku saka hannun jari a cikin Mulkin Allah da kuma barin tuni mai ɗorewa ta wurin ba da kyauta ga Ma'aikatar Derek Prince a Najeriya a cikin wasiyar ku.
Bayarwa don Tunawa