Gwiwar Ma'aikatar Derek Prince ba ta yin sanyi kuma ba ma jan jiki a ƙoƙarin mu na koyar da Littafi Mai Tsarki.