Saura na Zuwa

Muna gina wani abu na musamman.

Kuna iya lura da canje-canjen da ke gudana a gidan yanar gizon mu cikin shekara ta 2023 da 2027 yayin da muke gina hanyar tasha ɗaya ta kayan aikin layin yanar gizo domin masu fama da yunwa ta ruhaniya.

Ta wurin nuna koyarwar Derek Prince ta kowane lokaci, babban burin mu shine "kaiwa ga waɗanda ba a kai gare su ba, kuma mu koyar da waɗanda ba a koyar ba" don ɗaukakar Allah a duniya baki ɗaya. Wannan ba ƙaramin aiki ba ne, musamman idan kuka yi la’akari da dubban kayayyakin koyarwa na Littafi Mai-Tsarki wadanda mu ke da su don rabawa a kyauta.

Muna ƙarfafaku ku sa alama a wannan rukunin yanar gizon kuma ku dawo lokaci-lokaci yayin da muke gina ingantattun kayan aiki na Krista waɗanda za su taimaka wurin bada amfani, da ƙarfafawa ga Masu Bi a ko'ina.