Logo
Logo
Koya
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Koya +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaKoyaHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Ma'aikatar Derek Prince. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLasisiTaswirar Yanar Gizo
            Sanannun alamomin La'ana | Derek Prince Ministries

            Trending Resources

            Shahararrun koyarwa suna yin tasiri a yau

            Addua Domin Gwamnati
            Addu'a Domin Gwamnati
            *Read

            Akwai Harsuna

            Addu'a Domin Gwamnati

            Wasikar Koyarwa

            Koyi yadda Krita za su iya yin tasiri a kan alʻamuran duniya domin ɗaukakar Allah ta wurin yin addu'a da karɓar alƙawur

            Furta Kalmar Allah
            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu
            *Listen*Read

            Akwai Harsuna

            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Nazari

            Ta yaya za mu ci nasara a kan jiki? Allah yana ba mu iko ta wurin Ruhunsa amma dole ne mu zaɓi mu yi amfani da shi.

            Furta Kalmar Allah
            Cika Sharuɗɗan Allah
            *Read

            Akwai Harsuna

            Cika Sharuɗɗan Allah

            Nazari

            Ba za mu iya samun alherin Allah ta wurin kokarinmu ba, amma dole ne mu cika sharuddansa. Koyi abin da ake nufi da zama ...

            Furta Kalmar Allah
            Mai bada Albarkar
            *Read

            Akwai Harsuna

            Mai bada Albarkar

            Nazari

            Wani bawan da ba a ambaci sunansa ba a cikin littafin Farawa ya bayyana aikin Ruhu Mai Tsarki wajen kawo mana gadonmu da...

            Furta Kalmar Allah
            Jin Daɗin Albarkar
            *Read

            Akwai Harsuna

            Jin Daɗin Albarkar

            Nazari

            Nufin Allah shi ne ka bauta masa da farin ciki saboda yalwar da yake bayarwa, ba wai ka rayu a ƙarƙashin la'ana ba.

            Furta Kalmar Allah
            Alherin Allah a fannin Kuɗi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Alherin Allah a fannin Kuɗi

            Nazari

            Yaya alherin Allah yake aiki? Kyauta ce da ake karba ta wurin bangaskiya ga Yesu Almasihu, wadda ba za a taba samunta ta...

            Furta Kalmar Allah
            “Alƙawarin Ubana”
            *Read

            Akwai Harsuna

            “Alƙawarin Ubana”

            Nazari

            Ruhu Mai Tsarki shi ne babban alkawarin Allah, kyauta ce da ake karɓa ta wurin bangaskiya, wadda kuma aka saya da jinin ...

            Furta Kalmar Allah
            Samun Ɗaukakar Sa
            *Read

            Akwai Harsuna

            Samun Ɗaukakar Sa

            Nazari

            Yesu ya dauki mafi zurfin kunyarmu a kan Gicciye. An fallasa shi domin a tufatar da mu da daukakarsa madauwamiya.

            Furta Kalmar Allah
            Kula da Matalauta
            *Read

            Akwai Harsuna

            Kula da Matalauta

            Nazari

            Yadda muke bi da matalauta yana bayyana abin da ke cikin zuciyarmu. Littafi Mai Tsarki ya ce ba su taimako rance ne kai ...

            Furta Kalmar Allah
            Farin Cikin Da Aka sa A Gabansa
            *Read

            Akwai Harsuna

            Farin Cikin Da Aka sa A Gabansa

            Nazari

            Yesu ya jimre wa kunyar gicciye saboda farin cikin da aka sa a gabansa. Wannan farin cikin kuwa shi ne na kawo ku zuwa g...

            Abubuwan da aka Bayyana

            Sabbin albarkatun da aka nuna yau da kullun

            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Sanannun alamomin La'ana

            Sanannun alamomin La'ana

            Derek Prince

            Derek Prince

            A So
            Raba
            Hausa

            Akwai Harsuna

            Gabatar da Shaida

            Tayi

            Bayar

            Published: 2008

            Last Updated: September 2026

            Read Time: 2

            Shin akwai wasu munanan yanayi kamar rashin lafiya mai dorewa, rashin wadatar kudi, ko rugujewar iyali da suke kamar suna maimaita kansu a tarihin iyalinku? Koyi yadda za ka gane idan la'ana ce take aiki, kuma ka sami 'yanci daga ikonta ta hanyar kammalallen aikin Yesu a kan Gicciye.

            Na tattara jerin sanannun alamomin la’ana guda bakwai. Yawancin la'anoni ba sa shafar mutum ɗaya kaɗai; maimakon haka, galibi suna shafar iyali ko manyan al'ummomi. Muhimmnan yanayin la'ana da albarka a bayyane suke a cikin Littafi Mai Tsarki wato, su na bi daga tsara zuwa tsara muddin dai ba a yi wani abu da zai katse su ba. Na haɗu da mutanen da matsalolinsu sun samo asali ne a ɗaruruwan shekaru na tarihin iyali.

            Bisa ga abin da na lura da shi, ga alamu guda bakwai da ke nuna kasancewar la'ana a rayuwarka ko ta iyalinka. Idan kana fuskantar ɗaya daga cikin waɗannan, ba zan ce lallai akwai la'ana ba. Amma idan da yawa daga cikinsu sun bayyana a cikin iyalinka, a wurare dabam dabam da kuma cikin tsararraki da yawa, to, za ka iya tabbatar da cewa akwai la'ana. Waɗannan alamu sune kamar haka:

            • Rashin hankali da taɓin hankali;
            • Ci gaban wata cuta mai tsanani, musamman idan ta gado ce;
            • Ci gaba da samun ɓarin ciki ko matsalolin da ke da alaƙa da mata;
            • Lalacewar aure da rabuwar iyali, musamman idan akwai su a tarihin iyali;
            • Rashin wadatar kuɗi, idan abin yana ci gaba;
            • An san ka da "mai samun haɗari" a koyaushe; da kuma,
            • Samun tarihin kashe kai cikin iyali ko mutuwa ta wani sanadi.

            Ba za mu dinga magana a kan matsalar ba, amma za mu ƙarfafa samun maganin. An maida Yesu la'ana domin mu shiga cikin albarkar.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda aikinka a kan gicciye. Ina furta cewa duk wata alama ta la'ana a rayuwata, mutuwar Yesu ita ce maganin, domin an maida Yesu la'ana domin in shiga cikin albarkar. Amin.

            Nayi Sallah
            A So
            Raba
            Expand Content
            Ad Image

            Zazzagewar Kyauta

            Ana samun wannan ibada don saukewa, bugawa da rabawa don amfanin kai ko coci.

            Zazzage PDF

            Lambar: WD-B097-122-HAU

            Kyauta
            Bayar
            Ba da Ra'ayin ku