Logo
Logo
Koya
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Koya +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaKoyaHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Ma'aikatar Derek Prince. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLasisiTaswirar Yanar Gizo
            Wadatar Sa | Derek Prince Ministries

            Trending Resources

            Shahararrun koyarwa suna yin tasiri a yau

            Addua Domin Gwamnati
            Addu'a Domin Gwamnati
            *Read

            Akwai Harsuna

            Addu'a Domin Gwamnati

            Wasikar Koyarwa

            Koyi yadda Krita za su iya yin tasiri a kan alʻamuran duniya domin ɗaukakar Allah ta wurin yin addu'a da karɓar alƙawur

            Furta Kalmar Allah
            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu
            *Listen*Read

            Akwai Harsuna

            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Nazari

            Ta yaya za mu ci nasara a kan jiki? Allah yana ba mu iko ta wurin Ruhunsa amma dole ne mu zaɓi mu yi amfani da shi.

            Furta Kalmar Allah
            Kula da Matalauta
            *Read

            Akwai Harsuna

            Kula da Matalauta

            Nazari

            Yadda muke bi da matalauta yana bayyana abin da ke cikin zuciyarmu. Littafi Mai Tsarki ya ce ba su taimako rance ne kai ...

            Furta Kalmar Allah
            Tarayya Tare da Yesu
            *Read

            Akwai Harsuna

            Tarayya Tare da Yesu

            Nazari

            Almasihu ya ɗauki matsayinmu domin mu sami nasa matsayin. An rayar da mu, an tashe mu, kuma an zaunar da mu tare da Shi ...

            Furta Kalmar Allah
            Wadatar Sa
            *Read

            Akwai Harsuna

            Wadatar Sa

            Nazari

            Yesu ya zama matalauci domin ku zama mawadata. Wannan ya wuce batun kudi kawai; batun rayuwa ne a cikin yalwarsa.

            Furta Kalmar Allah
            Rai Madawwami, A Yalwace
            *Read

            Akwai Harsuna

            Rai Madawwami, A Yalwace

            Nazari

            Yesu yana ba da rai mai yalwa da kuma madawwami. Makiyayi Nagari yana ba da cikakken tsaro ga dukan waɗanda suke biye da...

            Furta Kalmar Allah
            Fansa daga La'ana
            *Read

            Akwai Harsuna

            Fansa daga La'ana

            Nazari

            Me ya faru a haƙiƙa a kan Gicciye? Kristi ya ɗauki la'anar da mu ka cancanta domin ya ba mu albarkar Allah ta wurin bang...

            Furta Kalmar Allah
            Kawar da La'anar
            *Read

            Akwai Harsuna

            Kawar da La'anar

            Nazari

            A kan gicciye, Yesu ya kawar da la'anar talauci gaba ɗaya domin ku yi rayuwa cikin cikar albarkar Allah.

            Furta Kalmar Allah
            “Alƙawarin Ubana”
            *Read

            Akwai Harsuna

            “Alƙawarin Ubana”

            Nazari

            Ruhu Mai Tsarki shi ne babban alkawarin Allah, kyauta ce da ake karɓa ta wurin bangaskiya, wadda kuma aka saya da jinin ...

            Furta Kalmar Allah
            Albarka ta kowane Sashi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Albarka ta kowane Sashi

            Nazari

            Kristi ya fanshe mu domin mu sami albarkar Ibrahim. Dubi yadda Ruhu Mai Tsarki yake gudanar da wannan kyauta.

            Abubuwan da aka Bayyana

            Sabbin albarkatun da aka nuna yau da kullun

            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Wadatar Sa

            Wadatar Sa

            Derek Prince

            Derek Prince

            A So
            Raba
            Hausa

            Akwai Harsuna

            Gabatar da Shaida

            Tayi

            Bayar

            Published: 2008

            Last Updated: September 2026

            Read Time: 2

            Yesu ya ɗauki la'anar talauci a kansa domin ku sami arzikinsa. Ka ga babban bambanci tsakanin arzikin duniya da yalwar Allah, kuma ka koyi yadda za ka yi rayuwa wadda ba ta da damuwa da rashi ko kaɗan.

            Ayoyin Littafi Mai Tsarki da yawa suna goyon bayan gaskiyar cewa Yesu ya ɗauki la'anar talaucin mu. Bari mu dubi wurare biyu na musamman, mu fara da 2 Korintiyawa 8:9:

            "Domin kun san alherin Ubangijinmu Yesu Kristi, ko da yake shi mawadaci ne, sai ya zama matalauci sabili da ku, domin ta wurin talaucinsa ku wadata"

            Na kan yi amfani da ƙarshen wannan ayar a matsayin "don mu iya zama mawadata"! Amma Ruhu Mai Tsarki ya nuna mani cewa tana nufin "za mu iya zama mawadata ." Za mu iya zamantowa mawadata sannan mu sake zama matalauta, amma mu " zama" mawadata na nuna na har abada. Yesu ya ɗauki muguntar - talauci - domin mu sami kyakkyawar - wadata. Yesu ya ɗauki talaucin mu domin mu sami wadatar Sa.

            Waɗansu mutane na ɗaukar cewa Yesu matalauci ne a dukan rayuwar Sa a duniya a lokacin hidimarsa, amma ba zan iya amincewa da wannan ra'ayin a matsayin gaskiya ba. Ya kamata mu bambanta tsakanin wadata da dukiya. Yesu ba mai dukiya ba ne a kan tunanin cewa yana da babban asusun banki ko dukiya mai yawa ba, amma hakika yana da wadata. Duk mutumin da zai iya ba taron mutane dubu biyar abinci (da mata da yara) ba talaka ba ne! A gaskiya, Yesu ya sami ragowar abinci bayan ya ciyar da mutane kusan dubu goma sha biyu fiye da lokacin da ya fara (dubi Matta 14:15-21). Wannan kyakkyawan hoton wadata ne!

            Bugu da ƙari, Yesu ya bada wannan wadata ga almajiransa. Lokacin da ya aike su yin wa’azin bishara, ya gaya musu kada su ɗauki wani abu tare da su. Duk da haka, shaidarsu daga baya ita ce ba su rasa komai ba. (dubi Luka 22:35). Wannan ba talauci ba ne!

            Yesu bai taɓa shiga damuwa ko ruɗani ba. A natse yake kuma yana da cikakken iko a kan kowane irin yanayi. Bai taɓa shakkar cewa alherin Uban Sa ba zai samar masa da duk abin da yake buƙata ba. Uban kuma bai taɓa gazawa ba.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda aikin ka a kan gicciye. Ina furta cewa ka ɗauki la'anar talauci na domin in sami wadatarka saboda Yesu ya ɗauki talauci na domin in sami yalwarsa. Amin.

            Nayi Sallah
            A So
            Raba
            Expand Content
            Ad Image

            Zazzagewar Kyauta

            Ana samun wannan ibada don saukewa, bugawa da rabawa don amfanin kai ko coci.

            Zazzage PDF

            Lambar: WD-B097-128-HAU

            Kyauta
            Bayar
            Ba da Ra'ayin ku