Logo
Logo
Koya
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Koya +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaKoyaHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Ma'aikatar Derek Prince. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLasisiTaswirar Yanar Gizo
            Dukan Alheri: Isasshe Har da Ƙari | Derek Prince Ministries

            Trending Resources

            Shahararrun koyarwa suna yin tasiri a yau

            Addua Domin Gwamnati
            Addu'a Domin Gwamnati
            *Read

            Akwai Harsuna

            Addu'a Domin Gwamnati

            Wasikar Koyarwa

            Koyi yadda Krita za su iya yin tasiri a kan alʻamuran duniya domin ɗaukakar Allah ta wurin yin addu'a da karɓar alƙawur

            Furta Kalmar Allah
            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu
            *Listen*Read

            Akwai Harsuna

            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Nazari

            Ta yaya za mu ci nasara a kan jiki? Allah yana ba mu iko ta wurin Ruhunsa amma dole ne mu zaɓi mu yi amfani da shi.

            Furta Kalmar Allah
            Sanannun alamomin La'ana
            *Read

            Akwai Harsuna

            Sanannun alamomin La'ana

            Nazari

            Akwai wasu maimaitattun wahalhalu a cikin iyalinka? Koyi alamomi bakwai na la'ana da kuma yadda Yesu yake 'yantar da kai...

            Furta Kalmar Allah
            Alherin Allah a fannin Kuɗi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Alherin Allah a fannin Kuɗi

            Nazari

            Yaya alherin Allah yake aiki? Kyauta ce da ake karba ta wurin bangaskiya ga Yesu Almasihu, wadda ba za a taba samunta ta...

            Furta Kalmar Allah
            Kula da Matalauta
            *Read

            Akwai Harsuna

            Kula da Matalauta

            Nazari

            Yadda muke bi da matalauta yana bayyana abin da ke cikin zuciyarmu. Littafi Mai Tsarki ya ce ba su taimako rance ne kai ...

            Furta Kalmar Allah
            Rai Madawwami, A Yalwace
            *Read

            Akwai Harsuna

            Rai Madawwami, A Yalwace

            Nazari

            Yesu yana ba da rai mai yalwa da kuma madawwami. Makiyayi Nagari yana ba da cikakken tsaro ga dukan waɗanda suke biye da...

            Furta Kalmar Allah
            Albarka ta kowane Sashi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Albarka ta kowane Sashi

            Nazari

            Kristi ya fanshe mu domin mu sami albarkar Ibrahim. Dubi yadda Ruhu Mai Tsarki yake gudanar da wannan kyauta.

            Furta Kalmar Allah
            Yantuwa daga Kunya
            *Read

            Akwai Harsuna

            Yantuwa daga Kunya

            Nazari

            Shin, kana fama da kunya? Yesu ya jure wahalar Gicciye, ya dauki kunyarmu da radadinmu domin mu sami 'yanci.

            Furta Kalmar Allah
            Ɓoye tare da Kristi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Ɓoye tare da Kristi

            Nazari

            Gicciye shi ne ƙofa zuwa mazaunin ɓoye na Maɗaukaki, inda rayuwarka take a ɓoye tare da Almasihu cikin Allah.

            Furta Kalmar Allah
            Cikakkiyar Musanya
            *Read

            Akwai Harsuna

            Cikakkiyar Musanya

            Nazari

            Yesu ya zama mai tawaye a kan Gicciye, ya ɗauki zunubinmu domin mu sami adalcinsa. Wannan shi ne alheri.

            Abubuwan da aka Bayyana

            Sabbin albarkatun da aka nuna yau da kullun

            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Dukan Alheri: Isasshe Har da Ƙari

            Dukan Alheri: Isasshe Har da Ƙari

            Derek Prince

            Derek Prince

            A So
            Raba
            Hausa

            Akwai Harsuna

            Gabatar da Shaida

            Tayi

            Bayar

            Published: 2008

            Last Updated: September 2026

            Read Time: 2

            Yesu ya ɗauki la'anar matsananciyar talauci a kan Gicciye domin ku yi rayuwa cikin cikakkiyar wadata. Ka fahimci gagarumar alaƙar da ke tsakanin alherin Allah da kuma harkokin kuɗinka, kuma ka ga yadda Yake son ya samar da dukan abin da ake bukata don kowane kyakkyawan aiki.

            Zama da talauci na nufin zama da "yunwa... ƙishirwa... tsiraici... da [kasancewa] cikin buƙatar komai" (Maimaitawar Shari'a 28:48). Yaushe ne Yesu ya zama talaka? Ya fara zama talaka a lokacin da aka haɗa shi da zunuban mu. Tun daga wannan lokacin, ya shiga cikin talauci sosai har sai, a kan gicciye, da ya nuna ainihin talaucin da aka bayyana a sama.

            Ka fahimci cewa a kan gicciye, talaucinsa ba na ruhaniya ba ne kawai. Ya zama talaka ma a jiki da rashin kayayyaki. Saboda haka, bisa ga dukan dokoki na hankali, wadatarmu ba za ta zama ta ruhaniya kawai ba. Yesu ya zama talaka na kwarai a zahiri da rashin kayyaki domin mu zama mawadata, ta wurin samun biyan buƙatunmu na jiki da na kaya—har ma mu sami abin da zai rage domin a ba waɗansu mutane.

            Korantiyawa ta Biyu 9:8 ita ce aya ta biyu ta musamman da za mu yi nazari a kai wadda ke goyon bayan gaskiyar cewa Yesu ya ɗauki la'anar talauci:

            "Allah kuwa yana da ikon ya ba ku fiye da buƙatunku, domin kullum ku wadata da kome ta kowace hanya, kuna ta bayarwa hannu sake, domin kowane irin kyakkyawan aiki."

            Allah ba marowaci ba ne. Ba isasshen abu kawai ya ke bayarwa ba; Yana bayarwa ne da yawa har kuma da ƙari. Wannan ita ce yalwa. A cikin ayar da ke sama, akwai misalai biyu na kalmar wadata da kuma misalai huɗu na kalmar duka. Ban sani ba ko wannan bayani zai iya ba da haske sosai. Menene wannan ke bayyanawa? Alherin Allah.

            Abin sha'awa, a cikin 2 Korintiyawa 8 da 9, surori biyu ne da suka yi magana kan kuɗi, babbar kalma ita ce alheri. Ta bayyana sau bakwai a cikin sura ta 8 sau biyu kuma a sura ta 9. Alheri ne ke aiki a fannin kuɗi. Amma, Krista kaɗan ne suka fahimci yanayin alherin Allah. A waɗansu lokuta na lura cewa waɗanda suka fi yin magana a kan "alheri" sau da yawa ba su fahimce shi sosai ba.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda aikin ka a kan gicciye. Ina furta cewa Yesu ya zama talaka gaba ɗaya domin alherin Allah ya yalwata a gare ni—har ta fannin kuɗi—saboda Yesu ya ɗauki talauci na domin in sami yalwarsa. Amin.

            Nayi Sallah
            A So
            Raba
            Expand Content
            Ad Image

            Zazzagewar Kyauta

            Ana samun wannan ibada don saukewa, bugawa da rabawa don amfanin kai ko coci.

            Zazzage PDF

            Lambar: WD-B097-129-HAU

            Kyauta
            Bayar
            Ba da Ra'ayin ku