Logo
Logo
Koya
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Koya +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaKoyaHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Ma'aikatar Derek Prince. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLasisiTaswirar Yanar Gizo
            Alherin Allah a fannin Kuɗi | Derek Prince Ministries

            Trending Resources

            Shahararrun koyarwa suna yin tasiri a yau

            Addua Domin Gwamnati
            Addu'a Domin Gwamnati
            *Read

            Akwai Harsuna

            Addu'a Domin Gwamnati

            Wasikar Koyarwa

            Koyi yadda Krita za su iya yin tasiri a kan alʻamuran duniya domin ɗaukakar Allah ta wurin yin addu'a da karɓar alƙawur

            Furta Kalmar Allah
            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu
            *Listen*Read

            Akwai Harsuna

            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Nazari

            Ta yaya za mu ci nasara a kan jiki? Allah yana ba mu iko ta wurin Ruhunsa amma dole ne mu zaɓi mu yi amfani da shi.

            Furta Kalmar Allah
            Ɓoye tare da Kristi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Ɓoye tare da Kristi

            Nazari

            Gicciye shi ne ƙofa zuwa mazaunin ɓoye na Maɗaukaki, inda rayuwarka take a ɓoye tare da Almasihu cikin Allah.

            Furta Kalmar Allah
            Jin Daɗin Albarkar
            *Read

            Akwai Harsuna

            Jin Daɗin Albarkar

            Nazari

            Nufin Allah shi ne ka bauta masa da farin ciki saboda yalwar da yake bayarwa, ba wai ka rayu a ƙarƙashin la'ana ba.

            Furta Kalmar Allah
            Albarka ta kowane Sashi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Albarka ta kowane Sashi

            Nazari

            Kristi ya fanshe mu domin mu sami albarkar Ibrahim. Dubi yadda Ruhu Mai Tsarki yake gudanar da wannan kyauta.

            Furta Kalmar Allah
            Fansa daga La'ana
            *Read

            Akwai Harsuna

            Fansa daga La'ana

            Nazari

            Me ya faru a haƙiƙa a kan Gicciye? Kristi ya ɗauki la'anar da mu ka cancanta domin ya ba mu albarkar Allah ta wurin bang...

            Furta Kalmar Allah
            Dukan Alheri: Isasshe Har da Ƙari
            *Read

            Akwai Harsuna

            Dukan Alheri: Isasshe Har da Ƙari

            Nazari

            A kan gicciye, Yesu ya ɗauki talaucinmu domin mu zama mawadata. Alherin Allah yana samar da wadata ta gaskiya a kowane h...

            Furta Kalmar Allah
            “Raina Kunya”
            *Read

            Akwai Harsuna

            “Raina Kunya”

            Nazari

            Domin farincikin da aka sa a gabansa, Yesu ya jimre wa gicciye. An yi masa ba’a, an tuɓe masa tufafi, kuma ya ɗauki babb...

            Furta Kalmar Allah
            Wadatar Sa
            *Read

            Akwai Harsuna

            Wadatar Sa

            Nazari

            Yesu ya zama matalauci domin ku zama mawadata. Wannan ya wuce batun kudi kawai; batun rayuwa ne a cikin yalwarsa.

            Furta Kalmar Allah
            “Alƙawarin Ubana”
            *Read

            Akwai Harsuna

            “Alƙawarin Ubana”

            Nazari

            Ruhu Mai Tsarki shi ne babban alkawarin Allah, kyauta ce da ake karɓa ta wurin bangaskiya, wadda kuma aka saya da jinin ...

            Abubuwan da aka Bayyana

            Sabbin albarkatun da aka nuna yau da kullun

            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Alherin Allah a fannin Kuɗi

            Alherin Allah a fannin Kuɗi

            Derek Prince

            Derek Prince

            A So
            Raba
            Hausa

            Akwai Harsuna

            Gabatar da Shaida

            Tayi

            Bayar

            Published: 2008

            Last Updated: September 2026

            Read Time: 2

            Alherin Allah ba abu ne da za mu iya samu ta hanyar kokarinmu ba, sai dai kyauta ce da ake samu ta wurin bangaskiya ga Yesu Almasihu kadai. Wannan alheri da ba a cancanta ba an nufa ne domin ya yi maka tanadi na kudi, amma wasu halaye na iya kawo cikas ga gudanarsa.

            Akwai ƙa'idodi guda uku na musamman da ke zama jagora ga aikin alherin Allah. Na farko, ba za a taɓa yin aiki don samun alheri ba; akasin haka, duk abin da za a iya samu ta wajen aiki ba alheri ba ne:

            "In kuwa na alheri ne, ba sauran cewa ya dogara ga aikin lada ke nan [abin da muka yi wahalarsa]; in ba haka ba, ashe alheri ba alheri ba ne kuma.." (Romawa 11:6)

            Wannan ƙa'ida ta ware yawancin mutane "masu addini" daga alherin Allah, domin suna ganin za su iya yin aikin samun sa.

            Na biyu, akwai hanyar samun alheri guda ɗaya kawai. "Domin Shari'a ta hannun Musa aka ba da ita, amma alheri da gaskiya kuwa ta wurin Yesu Kristi suka kasance" (Yohanna 1:17). Duk wani nau'in alherin da ya zo mana ya zo ne ta wurin Yesu Kristi kawai.

            Na uku, akwai hanya ɗaya tak da za mu iya samun alherin Allah, ita ce bangaskiya. An taƙaita wannan gaskiyar a cikin ayoyi uku a jere a cikin Afisawa 2:8–9: “Domin ta wurin alheri aka cece ku saboda bangaskiya,… ba ƙoƙarin kanku ba ne [abin da muka yi aiki muka samu].”

            Krisa kaɗan ne suka fahimci cewa wannan ƙaʻidar ta shafi fannin kuɗi da kayan more rayuwa ne kamar yadda take a kowane fanni na rayuwar mu. Littafi Mai Tsarki ya yi mana gargaɗi musamman game da:

            • Rashin sanin ya kamata (Misalai 10:4);
            • Ragonci (Misalai 24:30–34); da kuma,
            • Rashin aminci (Afisawa 4:28).

            Muddin muna da laifi a cikin waɗannan ɗabi'un zunubi, to, ba mu da damar sa zuciyar cewa alherin Allah zai yi aiki a ɓangaren rayuwar mu ta kuɗi. Saboda haka, a matsayin mu na Krista, dole ne mu kasance masu gaskiya, masu aiki tuƙuru, da kuma masu sanin ya kamata.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda aikin ka a kan gicciye. Ina furta cewa a kan gicciye, Yesu ya ɗauki talauci na ya kuma ba da alherin Allah a gare ni a fannin kuɗi da kayayyaki domin Yesu ya ɗauki talauci na domin in sami yalwarsa. Amin.

            Nayi Sallah
            A So
            Raba
            Expand Content
            Ad Image

            Zazzagewar Kyauta

            Ana samun wannan ibada don saukewa, bugawa da rabawa don amfanin kai ko coci.

            Zazzage PDF

            Lambar: WD-B097-130-HAU

            Kyauta
            Bayar
            Ba da Ra'ayin ku