Logo
Logo
Koya
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Koya +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaKoyaHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Ma'aikatar Derek Prince. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLasisiTaswirar Yanar Gizo
            Kula da Matalauta | Derek Prince Ministries

            Trending Resources

            Shahararrun koyarwa suna yin tasiri a yau

            Addua Domin Gwamnati
            Addu'a Domin Gwamnati
            *Read

            Akwai Harsuna

            Addu'a Domin Gwamnati

            Wasikar Koyarwa

            Koyi yadda Krita za su iya yin tasiri a kan alʻamuran duniya domin ɗaukakar Allah ta wurin yin addu'a da karɓar alƙawur

            Furta Kalmar Allah
            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu
            *Listen*Read

            Akwai Harsuna

            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Nazari

            Ta yaya za mu ci nasara a kan jiki? Allah yana ba mu iko ta wurin Ruhunsa amma dole ne mu zaɓi mu yi amfani da shi.

            Furta Kalmar Allah
            “Alƙawarin Ubana”
            *Read

            Akwai Harsuna

            “Alƙawarin Ubana”

            Nazari

            Ruhu Mai Tsarki shi ne babban alkawarin Allah, kyauta ce da ake karɓa ta wurin bangaskiya, wadda kuma aka saya da jinin ...

            Furta Kalmar Allah
            “Raina Kunya”
            *Read

            Akwai Harsuna

            “Raina Kunya”

            Nazari

            Domin farincikin da aka sa a gabansa, Yesu ya jimre wa gicciye. An yi masa ba’a, an tuɓe masa tufafi, kuma ya ɗauki babb...

            Furta Kalmar Allah
            Mai bada Albarkar
            *Read

            Akwai Harsuna

            Mai bada Albarkar

            Nazari

            Wani bawan da ba a ambaci sunansa ba a cikin littafin Farawa ya bayyana aikin Ruhu Mai Tsarki wajen kawo mana gadonmu da...

            Furta Kalmar Allah
            Mamayewar Albarku
            *Read

            Akwai Harsuna

            Mamayewar Albarku

            Nazari

            Daina tone bangaskiyarka. Sa’ad da ka fara neman Mulkin Allah tukuna, albarkunsa na yalwa za su biyo ka.

            Furta Kalmar Allah
            Jin Daɗin Albarkar
            *Read

            Akwai Harsuna

            Jin Daɗin Albarkar

            Nazari

            Nufin Allah shi ne ka bauta masa da farin ciki saboda yalwar da yake bayarwa, ba wai ka rayu a ƙarƙashin la'ana ba.

            Furta Kalmar Allah
            Yantuwa daga Kunya
            *Read

            Akwai Harsuna

            Yantuwa daga Kunya

            Nazari

            Shin, kana fama da kunya? Yesu ya jure wahalar Gicciye, ya dauki kunyarmu da radadinmu domin mu sami 'yanci.

            Furta Kalmar Allah
            Samun Rai Madawwami
            *Read

            Akwai Harsuna

            Samun Rai Madawwami

            Nazari

            Ta yaya za mu 'yantu daga zunubi? Koyi yadda haɗinmu da Almasihu a cikin mutuwarsa da tashinsa daga matattu ke karya iko...

            Furta Kalmar Allah
            Tabbacin Albarku da La'anoni
            *Read

            Akwai Harsuna

            Tabbacin Albarku da La'anoni

            Nazari

            Almasihu ya zama la'ana a kan Gicciye domin ku sami albarka. Koyi yadda za ku karɓi dukan abin da Allah ya tanada muku.

            Abubuwan da aka Bayyana

            Sabbin albarkatun da aka nuna yau da kullun

            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Kula da Matalauta

            Kula da Matalauta

            Derek Prince

            Derek Prince

            A So
            Raba
            Hausa

            Akwai Harsuna

            Gabatar da Shaida

            Tayi

            Bayar

            Published: 2008

            Last Updated: September 2026

            Read Time: 2

            Littafi Mai Tsarki ya bayyana cewa halinmu game da matalauta alama ce ta adalci na gaskiya kuma yana nuna yanayin zukatanmu. Nassi yana koyarwa cewa sa’ad da muka nuna jinƙai ga masu bukata, a zahiri muna ba Ubangiji kansa rance ne, shi kuma ya yi alkawarin zai biya mu abin da muka bayar.

            Jiya, mun dubi halaye huɗu marasa ƙyau da suke da dangantaka da kuɗi. Duk da haka, akwai wani halin da ya zama dole ne mu yi taka tsantsan wajen guje masa, wanda shi ne rashin kulawa da talakawa. Littafi Mai Tsarki ya yi mana gargaɗi a sosai game da rainawa ko cin zarafin talakawa.

            Akwai Ayoyi da yawa na Littafi Mai Tsarki a kan wannan batu, amma za mu dubi ayoyi da dama daga cikin Misalai:

            "Wanda ya rena makwabcinsa zunubi ya ke yi, amma mai jin tausayin matalauta farin zuciya ke gare shi." (Misalai 14:21)
            "Mai jin tausayin fakirai yana bada rance ga Ubangiji, kuma za ya saka masa da alherinsa." (Misalai 19:17)
            “Wanda ya toshe kunnuwansa ga jin kukan talaka, shi kuma za ya yi kuka, ba kwa za a ji shi ba." (Misalai 21:13)
            "Wanda ya bayar ga fakirai, ba za ya rasa ba, amma wanda ya kawar da idanunsa za ya sha la’ana da yawa." (Misalai 28:27)
            "Mai adalci ya kan lura da da’awar talakawa, mugu ba shi da fahimi da za ya san ta ba." (Misalai 29:7)

            Waɗannan ayoyi—da wasu makamantansu—sun ɗora mana babban nauyi na nuna kulawa ga buƙatun matalauta. Alama guda na zama adali shi ne kula da damuwowin matalauta. Akasin haka, alamar mugunta ita ce mutum ya kawar da idanunsa daga wahalar da talakawa ke ciki. Bugu da ƙari, an yi alƙawarin samun lada idan an kula da matalauta. Idan muka ba matalauta, Sulemanu ya gaya mana, muna ba Ubangiji rance ne. Lokacin da Ubangiji zai biya bashinmu, ba zai mance da ribar ba!

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda aikinka a kan gicciye. Ina furta cewa zan kula da buƙatun matalauta, zan kuma kula da su, domin Yesu ya ɗauki talaucina domin in sami yalwarsa. Amin.

            Nayi Sallah
            A So
            Raba
            Expand Content
            Ad Image

            Zazzagewar Kyauta

            Ana samun wannan ibada don saukewa, bugawa da rabawa don amfanin kai ko coci.

            Zazzage PDF

            Lambar: WD-B097-132-HAU

            Kyauta
            Bayar
            Ba da Ra'ayin ku