Logo
Logo
Koya
LittattafaiKwasa kwasan nazarin Littafi Mai TsarkiKayan Aiki
HidimomiGame da
Najeriya Flag Icon

Menu

  • Gida
  • Koya +
    • Hidimomi
    • Game da +
      • Haɗa Hannu +
        • Tuntuɓa +

            Samu eBook kyauta

            Fara tarin Derek Prince tare da eBook kyauta lokacin da kuka yi rajista ga wasiƙarmu.

            Koyarwar Littafi Mai Tsarki Kyauta
            Logo
            Logo
            GidaKoyaHidimomiGame daBa da gudummawa

            Haƙƙin Mallaka © 2026 Ma'aikatar Derek Prince. An kiyaye duk haƙƙoƙin

            TuntuɓaSirriHaƙƙin MallakaLasisiTaswirar Yanar Gizo
            Farin Cikin Da Aka sa A Gabansa | Derek Prince Ministries

            Trending Resources

            Shahararrun koyarwa suna yin tasiri a yau

            Addua Domin Gwamnati
            Addu'a Domin Gwamnati
            *Read

            Akwai Harsuna

            Addu'a Domin Gwamnati

            Wasikar Koyarwa

            Koyi yadda Krita za su iya yin tasiri a kan alʻamuran duniya domin ɗaukakar Allah ta wurin yin addu'a da karɓar alƙawur

            Furta Kalmar Allah
            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu
            *Listen*Read

            Akwai Harsuna

            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Nazari

            Ta yaya za mu ci nasara a kan jiki? Allah yana ba mu iko ta wurin Ruhunsa amma dole ne mu zaɓi mu yi amfani da shi.

            Furta Kalmar Allah
            Ɓoye tare da Kristi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Ɓoye tare da Kristi

            Nazari

            Gicciye shi ne ƙofa zuwa mazaunin ɓoye na Maɗaukaki, inda rayuwarka take a ɓoye tare da Almasihu cikin Allah.

            Furta Kalmar Allah
            Fansa daga La'ana
            *Read

            Akwai Harsuna

            Fansa daga La'ana

            Nazari

            Me ya faru a haƙiƙa a kan Gicciye? Kristi ya ɗauki la'anar da mu ka cancanta domin ya ba mu albarkar Allah ta wurin bang...

            Furta Kalmar Allah
            Samun Ɗaukakar Sa
            *Read

            Akwai Harsuna

            Samun Ɗaukakar Sa

            Nazari

            Yesu ya dauki mafi zurfin kunyarmu a kan Gicciye. An fallasa shi domin a tufatar da mu da daukakarsa madauwamiya.

            Furta Kalmar Allah
            Kula da Matalauta
            *Read

            Akwai Harsuna

            Kula da Matalauta

            Nazari

            Yadda muke bi da matalauta yana bayyana abin da ke cikin zuciyarmu. Littafi Mai Tsarki ya ce ba su taimako rance ne kai ...

            Furta Kalmar Allah
            Rai Madawwami, A Yalwace
            *Read

            Akwai Harsuna

            Rai Madawwami, A Yalwace

            Nazari

            Yesu yana ba da rai mai yalwa da kuma madawwami. Makiyayi Nagari yana ba da cikakken tsaro ga dukan waɗanda suke biye da...

            Furta Kalmar Allah
            Kawar da La'anar
            *Read

            Akwai Harsuna

            Kawar da La'anar

            Nazari

            A kan gicciye, Yesu ya kawar da la'anar talauci gaba ɗaya domin ku yi rayuwa cikin cikar albarkar Allah.

            Furta Kalmar Allah
            Alherin Allah a fannin Kuɗi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Alherin Allah a fannin Kuɗi

            Nazari

            Yaya alherin Allah yake aiki? Kyauta ce da ake karba ta wurin bangaskiya ga Yesu Almasihu, wadda ba za a taba samunta ta...

            Furta Kalmar Allah
            Albarka ta kowane Sashi
            *Read

            Akwai Harsuna

            Albarka ta kowane Sashi

            Nazari

            Kristi ya fanshe mu domin mu sami albarkar Ibrahim. Dubi yadda Ruhu Mai Tsarki yake gudanar da wannan kyauta.

            Abubuwan da aka Bayyana

            Sabbin albarkatun da aka nuna yau da kullun

            Gida
            Kayan Aiki
            Furta Kalmar Allah
            Farin Cikin Da Aka sa A Gabansa

            Farin Cikin Da Aka sa A Gabansa

            Derek Prince

            Derek Prince

            A So
            Raba
            Hausa

            Akwai Harsuna

            Gabatar da Shaida

            Tayi

            Bayar

            Published: 2008

            Last Updated: September 2026

            Read Time: 2

            Yesu ne amintaccen Mahaliccin bangaskiyarmu wanda ya yi alkawarin kammala aikin da ya fara a cikin mutanensa. Ya jure mafi girman kunyar gicciye da yardar kansa domin ya hango babban farin cikin kawo ku cikin daukaka.

            Ibraniyawa 12:2 ta kira Yesu "shugaban bangaskiyarmu da mai cika ta." Wannan ayar a cikin juyin New International da kuma New American Standard Bible duka sun ambaci Yesu a matsayin "shi ne asali da mai-cika" bangaskiyarmu.

            Bari in ƙarfafa ka da waɗannan kalmomin. Duk abin da Yesu ya fara, zai kammala shi. Idan ya fara wani abu a cikinka, zai kammala shi. Wannan shi ne amincinsa—ba wayon mu ba.

            Ibraniyawa 12:2 ta ci gaba, da cewa Yesu, "domin farin cikin da aka sa a gabansa ya daure wa gicciye, bai maida shi wani ain kunya ba, a yanzu kuma a zaune yake a hannun dama ga kursiyin Allah." A kan gicciye, Yesu ya daure da kunya, amma bai bari ya hana shi ba. Domin farin cikin da aka sa a gabansa, bai ɗauki kunya a matsayin dalilin da zai sa ya gudu daga manufarsa ba. Menene "farin cikin da aka sa a gabansa"? Farin cikin kawo 'ya'ya da yawa zuwa ga ɗaukaka. Domin ya kawo ni da kai—da miliyoyin wasu irin mu—zuwa ga ɗaukaka, Yesu Kristi ya daure wa kunyar gicciye.

            Babu wata mutuwa da ta zama mai ban kunya fiye da ta gicciyewa. Abin kunya ne domin shi ne hukunci mafi ƙasƙanci da aka tanadar wa masu babban laifi. Abin kunya ne saboda yadda mutuwar take kasancewa. Littafi Mai Tsarki ya bayyana a sarari cewa sojojin Romawa sun cire wa Yesu tufafinsa. An rataye Yesu tsirara a kan gicciye a gaban mutane na tsawon sa’oi uku ko fiye. Mutane suna wucewa suna yi masa ba'a. Yaya za ka ji a irin wannan yanayin? A cikin kalma ɗaya: kunya. Yesu ya daure wa kunyar domin ta wurinta ne ya hango cewa, zai kawo mu ga ɗaukaka.

            *Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda aikinka a kan gicciye. Ina furta cewa Yesu ya jure wa kunya domin ya kawo 'ya'ya da yawa zuwa ga ɗaukaka. Saboda farin cikin da ke gabansa, Yesu ya ɗauki kunyata domin in sami ɗaukakar Sa. Amin.

            Nayi Sallah
            A So
            Raba
            Expand Content
            Ad Image

            Zazzagewar Kyauta

            Ana samun wannan ibada don saukewa, bugawa da rabawa don amfanin kai ko coci.

            Zazzage PDF

            Lambar: WD-B097-137-HAU

            Kyauta
            Bayar
            Ba da Ra'ayin ku