Logo
Logo
መጽሐፍት።የመጽሐፍ ቅዱስ ትምህርቶችሃብቶች
ማከማቻዜናተልዕኮዎችስለ

ለገሱ

  • መነሻ
    • ዜና
    • ተልዕኮዎች

            ነፃ ኢ-የመጽሐፍ ቅዱስ ትምህርት ያግኙ

            መልእክት ጽሑፋችንን ሲመዝገቡ ከደረቅ ፕሪንስ የመጽሐፍ ስብስብዎን በመጀመሪያ ከ‘መንፈስ ቅዱስ በእናንተ ውስጥ’ በሚባል ነፃ መጽሐፍ ይጀምሩ።

            ነፃ የመጽሐፍ ቅዱስ ትምህርት
            Logo
            Logo
            መነሻተማሩማከማቻዜናተልዕኮዎችስለለገሱ

            የባለቤትነት መብት © 2026 ዴሪክ ፕሪንስ ሚኒስትሪስ. ሁሉም መብቶች የተጠበቁ ናቸው።

            ተገናኝግላዊነትየባለቤትነት መብትፍቃዶችየጣቢያ ካርታ
            Resource WD-B097-111 | Derek Prince Ministries

            Trending Resources

            Featured Resources

            በመታየት ላይ ያሉ ግብዓቶች

            ዛሬ ላይ ተፅዕኖ የሚፈጥሩ ተወዳጅ ትምህርቶች

            Addua Domin Gwamnati
            Addu'a Domin Gwamnati

            Addu'a Domin Gwamnati

            የመማሪያ መልዕክት

            Koyi yadda Krita za su iya yin tasiri a kan alʻamuran duniya domin ɗaukakar Allah ta wurin yin addu'a da karɓar alƙawur

            ጾም እና ጸሎት
            ቤተ ክርስቲያን
            ያንብቡ

            የሚገኙ ቋንቋዎች

            English
            ምስል ይገኛል።
            Português (pt-br)
            ምስል ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Bahasa Indonesia
            ምስል ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Hausa
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Furta Kalmar Allah
            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            Ruhunsa Mai Tsarki a Cikin Mu

            መንፈሳዊ ጽሑፍ

            Ta yaya za mu ci nasara a kan jiki? Allah yana ba mu iko ta wurin Ruhunsa amma dole ne mu zaɓi mu yi amfani da shi.

            መንፈሳዊ ጦርነት
            የእምነት መሠረቶች
            ያዳምጡያንብቡ

            የሚገኙ ቋንቋዎች

            English
            ምስል ይገኛል።ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Español
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            日本語
            ምስል ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Nederlands
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Português (pt-br)
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Hausa
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Bahasa Indonesia
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Français
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Malagasy
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            اَلْعَرَبِيَّةُ
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Furta Kalmar Allah
            Samun Rai Madawwami

            Samun Rai Madawwami

            መንፈሳዊ ጽሑፍ

            Ta yaya za mu 'yantu daga zunubi? Koyi yadda haɗinmu da Almasihu a cikin mutuwarsa da tashinsa daga matattu ke karya iko...

            Jesus
            ያንብቡ

            የሚገኙ ቋንቋዎች

            English
            ምስል ይገኛል።ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Español
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            日本語
            ምስል ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Nederlands
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Bahasa Indonesia
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Français
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Hausa
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Malagasy
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            اَلْعَرَبِيَّةُ
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Furta Kalmar Allah
            Tarayya Tare da Yesu

            Tarayya Tare da Yesu

            መንፈሳዊ ጽሑፍ

            Almasihu ya ɗauki matsayinmu domin mu sami nasa matsayin. An rayar da mu, an tashe mu, kuma an zaunar da mu tare da Shi ...

            Jesus
            የእምነት መሠረቶች
            ያንብቡ

            የሚገኙ ቋንቋዎች

            English
            ምስል ይገኛል።ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Español
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            日本語
            ምስል ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Nederlands
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Bahasa Indonesia
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Français
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Hausa
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Malagasy
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Furta Kalmar Allah
            Ɓoye tare da Kristi

            Ɓoye tare da Kristi

            መንፈሳዊ ጽሑፍ

            Gicciye shi ne ƙofa zuwa mazaunin ɓoye na Maɗaukaki, inda rayuwarka take a ɓoye tare da Almasihu cikin Allah.

            Jesus
            የእምነት መሠረቶች
            ያንብቡ

            የሚገኙ ቋንቋዎች

            English
            ምስል ይገኛል።ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Español
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            日本語
            ምስል ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Nederlands
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Bahasa Indonesia
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Français
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Hausa
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Malagasy
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Furta Kalmar Allah
            Rai Madawwami, A Yalwace

            Rai Madawwami, A Yalwace

            መንፈሳዊ ጽሑፍ

            Yesu yana ba da rai mai yalwa da kuma madawwami. Makiyayi Nagari yana ba da cikakken tsaro ga dukan waɗanda suke biye da...

            የእምነት መሠረቶች
            ያንብቡ

            የሚገኙ ቋንቋዎች

            English
            ምስል ይገኛል።ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Español
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            日本語
            ምስል ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Nederlands
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Bahasa Indonesia
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Français
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Hausa
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Malagasy
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Furta Kalmar Allah
            Cikakkiyar Musanya

            Cikakkiyar Musanya

            መንፈሳዊ ጽሑፍ

            Yesu ya zama mai tawaye a kan Gicciye, ya ɗauki zunubinmu domin mu sami adalcinsa. Wannan shi ne alheri.

            Jesus
            ያንብቡ

            የሚገኙ ቋንቋዎች

            English
            ምስል ይገኛል።ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Español
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            日本語
            ምስል ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Nederlands
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Bahasa Indonesia
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Français
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Hausa
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Malagasy
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Furta Kalmar Allah
            Tabbacin Albarku da La'anoni

            Tabbacin Albarku da La'anoni

            መንፈሳዊ ጽሑፍ

            Almasihu ya zama la'ana a kan Gicciye domin ku sami albarka. Koyi yadda za ku karɓi dukan abin da Allah ya tanada muku.

            መንፈሳዊ ጦርነት
            ያንብቡ

            የሚገኙ ቋንቋዎች

            English
            ምስል ይገኛል።ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Español
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            日本語
            ምስል ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Nederlands
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Bahasa Indonesia
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Français
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Hausa
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Malagasy
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Furta Kalmar Allah
            Fansa daga La'ana

            Fansa daga La'ana

            መንፈሳዊ ጽሑፍ

            Me ya faru a haƙiƙa a kan Gicciye? Kristi ya ɗauki la'anar da mu ka cancanta domin ya ba mu albarkar Allah ta wurin bang...

            Jesus
            ያንብቡ

            የሚገኙ ቋንቋዎች

            English
            ምስል ይገኛል።ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Español
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            日本語
            ምስል ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Nederlands
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Bahasa Indonesia
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Français
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Hausa
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Malagasy
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Furta Kalmar Allah
            Sanannun alamomin La'ana

            Sanannun alamomin La'ana

            መንፈሳዊ ጽሑፍ

            Akwai wasu maimaitattun wahalhalu a cikin iyalinka? Koyi alamomi bakwai na la'ana da kuma yadda Yesu yake 'yantar da kai...

            መንፈሳዊ ጦርነት
            ያንብቡ

            የሚገኙ ቋንቋዎች

            English
            ምስል ይገኛል።ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Español
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            日本語
            ምስል ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Nederlands
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Bahasa Indonesia
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            Français
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Hausa
            ጽሑፍ ይገኛል።
            Malagasy
            ድምጽ ይገኛል።ጽሑፍ ይገኛል።
            ቤት
            ሃብቶች
            Furta Kalmar Allah
            Samun Rai Madawwami

            Samun Rai Madawwami

            Derek Prince

            Derek Prince

            Published: 2008

            Last Updated: ሴፕቴምበር 2026

            Read Time: 2

            Jesus

            This teaching is not currently available in አማርኛ.

            Lokacin da ka bayyana kanka tare da Almasihu a cikin mutuwarsa, binnewa, da tashinsa daga matattu, ikon zunubi a rayuwarka ya karye. An 'yantar da kai daga bauta da laifinsa don ka sami damar raba rayuwar tashinsa daga matattu ta har abada.

            A yau, za mu duba sinadaran da ke cikin "Abubuwan da littafin Romawa Ya Kunsa." sosai. Romawa ta 6 ta gabatar da abubuwan da suka haɗa mu da Yesu. Na farko, "mun mutu ga zunubi" (aya ta 1) lokacin da Yesu ya mutu, muka kuma haɗu cikin mutuwarsa. Lokacin da aka gicciye Yesu, an gicciye "tsohon mutum namu" (aya ta 6), halin tawayen da muka gada daga Adamu, an gicciye shi. Na biyu, "an…. bizne mu tare da shi" (aya ta 4). Ta wurin baftisma cikin mutuwarsa, mun mutu an kuma bizne mu tare da shi. Na uku, "mun haɗu tare da shi a cikin tashinsa" (aya ta 5). Muna tare da shi cikin mutuwa da biznewa, mun shiga cikin rayuwarsa ta tashi daga matattu, muna yin rayuwa tare da Shi. Sakamako na zahiri, da kuma ci gaban wannan haduwa da Yesu a cikin mutuwarsa, biznewa, da tashinsa daga matattu su ne kamar haka:

            • "An kawar da jikin zunubi" (aya ta 6). Mugun halin da ke bautar da mu kuma yake sa mu yin laifi ko a lokacin da muke son yin abin da ya dace an raunana shi. An kashe shi.
            • Saboda haka, ba za mu ƙara zama... bayin zunubi ba (aya ta 6). Zunubi ba zai ƙara tilasta mana yin munanan abubuwa masu cutarwa da lalatarwar da za su kawo mana bala'i a ƙarshe ba, a nan duniya da kuma har abada.
            • Sannan kuma, an "'yantar da mu daga zunubi" (aya ta 7). An baratad da mu a zahiri, ko kuma an 'yantar da mu. Yesu ya ɗauki hukuncin zunubanmu gaba ɗaya; babu abin da ya rage. Da shike an 'yantar da mu daga ikon laifi da zunubi, yanzu muna da lamiri mai kyau kuma za mu iya tsayawa a gaban kursiyin Allah mai iko duka ba tare da tsoro ba.
            • A ƙarshe, "za mu kuma rayu tare da shi [Kristi]" (aya ta 8). Wannan alƙawari ne mai girma! Za mu yi rayuwa ta tashinsa daga matattu tare da shi har abada. Ya mutu sau ɗaya ga zunubi; Ba zai sake mutuwa ba. Yana rayuwa ga Allah har abada, kuma mun sami wannan rai madawwami.

            Prayer Response

            Na gode maka, Yesu, saboda aikinka a kan gicciye. Ina furta cewa ta wurin tarayya da Yesu, babu wani abu da zai sa in ƙara zama bawa ga zunubi. An mai da Yesu zunubi da zunubina domin in zama mai adalci da adalcinsa. Amin.

            Ad Image

            በነጻ ማውረድ

            ይህ መንፈሳዊ ጽሑፍ ለግል ወይም ለቤተ ክርስቲያን አገልግሎት ለማውረድ፣ ለማተም እና ለማጋራት የተዘጋጀ ነው።

            ፒዲኤፍ ያውርዱ

            ኮድ: WD-B097-111-HAU

            ስጦታ
            ስጡ